Headlines

Ma’aikata sun fara yajin aiki kan sabon albashi a Kaduna

Ma’aikata sun fara yajin aiki kan sabon albashi a Kaduna

Gwamnatin da shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago ba su cimma matsaya kan lamarin ba. ...

Sarki Aminu Bayero ya musuluntar da mutum 150 a Takai

Sarki Aminu Bayero ya musuluntar da mutum 150 a Takai

Sarkin, ya roƙi gidauniyar Ganduje ta samar da malaman da za su koyar da mutanen yadda za su yi ibada. ...

Malamai sun shiga yajin aiki kan rashin biyan su sabon albashi a Abuja

Malamai sun shiga yajin aiki kan rashin biyan su sabon albashi a Abuja

Malaman sun ce za su ci gaba da yajin aikin har sai an biya dukkanin haƙƙoƙinsu. ...

’Yan bindiga sun rage kudin fansar kananan yaran da suka sace a Kaduna

’Yan bindiga sun rage kudin fansar kananan yaran da suka sace a Kaduna

’Yan bindigar da suka yi garkuwa da kananan yara hudu ’yan gida daya a Kaduna sun rage kudin fansar da suke nema daga Naira miliyan 300 zuwa miliyan 2 ...

CBN zai kashe N50bn kan ma’aikatansa 1,000 da suka ajiye aiki

CBN zai kashe N50bn kan ma’aikatansa 1,000 da suka ajiye aiki

Mutum guda zai karɓi Naira miliyan 92 a matsayin kuɗin garatuti bayan aikin shekara huɗu a bankin CBN ...