Headlines

Tinubu ya yi wa Trump jajen harin da aka kai masa

Tinubu ya yi wa Trump jajen harin da aka kai masa

An harbi Trump yayin da yake tsaka da jawabi a wani taron yaƙin neman zaɓe a Jihar Pennsylvania. ...

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 3, Sun Ceto Mutum 22 A Borno

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 3, Sun Ceto Mutum 22 A Borno

Dakarun sun kuma jikkata wasu daga cikin mayaƙan na Boko Haram. ...

Haƙar Man Kolmani: Gwamnan Gombe ya gana da Tinubu

Haƙar Man Kolmani: Gwamnan Gombe ya gana da Tinubu

Gwamnan ya ce ya tattauna da Tinubu kan halin tsadar rayuwa da ake ciki a faɗin ƙasar nan. ...

A daina kallon fina-finan Hausa na zamani — Jami’ar Danfodiyo

A daina kallon fina-finan Hausa na zamani — Jami’ar Danfodiyo

Fina-finan Hausa na wannan zamani sun saba wa al’adu da addini da tarbiyar Hausawa. ...

An kama ɗan sandan da ya yi wa matashiya fyaɗe a Legas

An kama ɗan sandan da ya yi wa matashiya fyaɗe a Legas

Ana zargin ɗan sandan ya yi wa matashiyar fyaɗe a ofishinsa. ...