Headlines

Mahara sun kashe matan aure sun ƙona gidansu a Kano

Mahara sun kashe matan aure sun ƙona gidansu a Kano

An yi wa wasu matan aure biyu kisan gilla tare da ƙona gawar ɗayansu a gidan mijinsu da ke unguwar Tudun Yola a Ƙaramar Hukumar Gwale a Jihar Kano. ...

HOTUNA: Yadda Babban Taronjam’iyyar PDP ke gudana

HOTUNA: Yadda Babban Taronjam’iyyar PDP ke gudana

Wainar da ake toyawa a zauren Babban Taronjam’iyyar PDP na Ƙasa da ke gudana a birnin Ibadan na Jihar Oyo ...

Mayaƙan ISWAP sun sace Janar sun kashe sojoji a Borno

Mayaƙan ISWAP sun sace Janar sun kashe sojoji a Borno

Janar ɗin da aka yi garkuwa da shi shi ne kwamandan wani bitget ɗin soji, kuma shi ne yake jagorantar dakarun a lokacin harin ...

Ma’aikatan lafiya sun tsunduma yajin aiki

Ma’aikatan lafiya sun tsunduma yajin aiki

Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Ma’aikatan Lafiya ta Najeriya (JOHESU) da Ƙungiyar Ƙwararru a Fannin Kiwon Lafiya sun fara yajin aiki a yau Asabar. ...

Yadda ’yan bindiga suka kashe banga 16 suka sace mutane 42 a Neja

Yadda ’yan bindiga suka kashe banga 16 suka sace mutane 42 a Neja

’Yan banga 16 sun kwanta dama a yayin da ’yan bindiga suka yi garkuwa da mutane 42 a wani hari na daban a Ƙaramar Hukumar Mashegu da ke Jihar Neja. ...