Headlines

Dalilin da ya kamata PDP ta jingine taron da za ta gudanar— Saraki

Dalilin da ya kamata PDP ta jingine taron da za ta gudanar— Saraki

Akwai ƙararraki uku a gaban kotuna daban-daban waɗanda suka bayar da umarnin dakatar da taron. ...

Nijeriya za ta kece raini da Gabon a wasan neman tikitin Kofin Duniya

Nijeriya za ta kece raini da Gabon a wasan neman tikitin Kofin Duniya

Wannan zai zama wasa na farko tsakanin ƙasashen tun bayan shekarar 2005, lokacin da Nijeriya ta doke Gabon da ci 2-0. ...

An kama mutum 3 kan zargin safarar yara 17 a Zariya

An kama mutum 3 kan zargin safarar yara 17 a Zariya

Yaran da aka ceto duk ƙanana ne, kuma suna cikin ƙoshin lafiya da yanzu haka ’yan sanda ke ƙoƙarin gano iyayensu. ...

Atiku ya karyata ba sojan da ya yi takaddama da Wike kyautar motar SUV

Atiku ya karyata ba sojan da ya yi takaddama da Wike kyautar motar SUV

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya karyata rahotannin da ke cewa ya bai wa Laftanar Ahmed Yerima, wani sojan ruwa da ya samu takaddam ...

An dakatar da Hakimi da Dagaci kan rikicin manoma da makiyaya a Gombe

An dakatar da Hakimi da Dagaci kan rikicin manoma da makiyaya a Gombe

Gwamnatin Jihar Gombe ta dakatar da wani Hakimi da Dagaci a ƙaramar hukumar Funakaye bayan barkewar rikici tsakanin manoma da makiyaya a yankin. ...