Headlines

Matasa 12 sun mutu a turmutsutsun neman aikin soja a Ghana

Matasa 12 sun mutu a turmutsutsun neman aikin soja a Ghana

An dakatar da ɗaukar na wani ɗan lokaci tare da kafa kwamiti domin binciken musabbabin lamarin. ...

Super Falconets ta lashe gasar WAFU ta ’yan ƙasa da shekaru 20

Super Falconets ta lashe gasar WAFU ta ’yan ƙasa da shekaru 20

Wannan shi ne karo na farko a tarihi da Super Falconets ke lashe wannan kofin tun lokacin da aka fara gasar. ...

An gano motar da aka sace a Gidan Gwamnatin Kano

An gano motar da aka sace a Gidan Gwamnatin Kano

An kama wanda ake zargi da satar motar, wanda yanzu haka yana taimaka wa jami’an tsaro wajen bincike. ...

Gasar Kofin Duniya ta 2026 ita ce ta ƙarshe da zan buga — Ronaldo

Gasar Kofin Duniya ta 2026 ita ce ta ƙarshe da zan buga — Ronaldo

Ronaldo ya koma Saudiyya a ƙarshen shekarar 2022, inda rahotanni suka nuna yana samun kusan euro miliyan 200 duk shekara. ...

Troost-Ekong ya gargaɗi Super Eagles kan wasan da za ta fafata da Gabon

Troost-Ekong ya gargaɗi Super Eagles kan wasan da za ta fafata da Gabon

Super Eagles za ta kece raini da Panthers of Gabon a ranar Alhamis. ...