Headlines

An kama shi yana ƙoƙarin satar mahaifa a asibiti 

An kama shi yana ƙoƙarin satar mahaifa a asibiti 

yayin tambayar wanda ake zargin, ya shaida musu cewa ya shiga asibitin ne domin neman mahaifar jariri sabuwar haihuwa, don amfani da ita wajen wani ts ...

Babbar Sallah: Sarkin Musulmi ya ba da umarnin duba watan Zul-Hajji 

Babbar Sallah: Sarkin Musulmi ya ba da umarnin duba watan Zul-Hajji 

Sarkin Musulmi ya ba da umarnin a fara duba watan Zul-Hajji 1447 daga gobe Lahadi 17 ga watan Mayu 2026 daidai da 29 ga Zulƙida 1447 Hijiriyya. ...

Sahun farko na alhazan Kano sun sauka a Madina

Sahun farko na alhazan Kano sun sauka a Madina

Maniyyata 558 ne suka bi jirgin farkon da suka haɗa da maza 333 da mata 225 daga wasu ƙananan hukumomi huɗu. ...

Abin Al’ajabi ya janye daga neman takarar Majalisar Tarayya 

Abin Al’ajabi ya janye daga neman takarar Majalisar Tarayya 

A wasiƙar da ya aike wa Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kaduna, Honorabul Mahmud Sadis Buba, ya ce ya ɗauki matakin ne sakamakon ƙoƙarin sasanta rikic ...

ICPC ta hana El-Rufai samun magani da abinci —Iyalinsa

ICPC ta hana El-Rufai samun magani da abinci —Iyalinsa

Likitan El-Rufai ya je hedikwatar ICPC domin tattaunawa da shi kan sakamakon gwaje-gwajen da aka yi masa, amma jami’an hukumar sun hana shi ganin tsoh ...