Headlines

Fintiri ya yi watsi da korar Wike daga PDP

Fintiri ya yi watsi da korar Wike daga PDP

Gwamnan ya ce zai fi dacewa a mayar da hankali wajen yin sulhu. ...

PDP za ta sake farɗaɗowa idan shugabanninta suka cire girman kai — Anenih

PDP za ta sake farɗaɗowa idan shugabanninta suka cire girman kai — Anenih

Ta ce dole kowa ya haɗa kai domin sake farfaɗo da jam’iyyar. ...

PDP ta kori Wike, Fayose, Anyanwu da wasu

PDP ta kori Wike, Fayose, Anyanwu da wasu

PDP ta yanke wannan hukunci ne yayin babban taron da ta ke gudanarwa a Ibadan. ...

Gwamnati, UNICEF da ’yan jarida sun haɗa don yaƙar cututtukan da aka manta da su a Gombe

Gwamnati, UNICEF da ’yan jarida sun haɗa don yaƙar cututtukan da aka manta da su a Gombe

Gwamnatin ta yi fatan samun ƙarin haɗin kai domin daƙile yaɗuwar cututtukan. ...

Sanusi II ne kaɗai halastaccen Sarki a Kano — Kwankwaso

Sanusi II ne kaɗai halastaccen Sarki a Kano — Kwankwaso

Tsohon gwamnan ya koka kan yadda ‘yan bindiga suka fara kai wa wasu yankuna na Kano hare-hare. ...