Headlines

Ganduje da matarsa za su bayyana a kotu kan zargin almundahana

Ganduje da matarsa za su bayyana a kotu kan zargin almundahana

Ana tuhumar Ganduje da matarsa da wasu kan almundahanar biliyoyin kuɗi. ...

Buni ya dakatar da shugaban ƙaramar hukuma kan rashin ɗa’a

Buni ya dakatar da shugaban ƙaramar hukuma kan rashin ɗa’a

Gwamnan ya dakatar da shugaban ne kan aikata rashin ɗa’a. ...

Mahara sun kashe mutane 2 sun sace 19 a Kaduna

Mahara sun kashe mutane 2 sun sace 19 a Kaduna

’Yan bindiga sun aika mutane biyu lahira a kauyen Dagwarga, tare da yin garkuwa da wasu 19 a Maraban Walijo a Karamar Hukumar Kachia a Jihar Kaduna ...

’Yan fashi 24 sun shiga hannu a Legas

’Yan fashi 24 sun shiga hannu a Legas

Kwamishinan ya ce za a gurfanar da waɗanda ake zargin a gaban kotu. ...

An kama ’yan talla da ke kai wa ’yan bindiga bayanai

An kama ’yan talla da ke kai wa ’yan bindiga bayanai

Dubun ’yan matar da ke tallar zuma ta cika ne bayan sojoji sun kama wani mai yi wa ’yan bindiga bayanai ...