Ma’aikatan lafiya sun tsunduma yajin aiki
Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Ma’aikatan Lafiya ta Najeriya (JOHESU) da Ƙungiyar Ƙwararru a Fannin Kiwon Lafiya sun fara yajin aiki a yau Asabar. ...
Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Ma’aikatan Lafiya ta Najeriya (JOHESU) da Ƙungiyar Ƙwararru a Fannin Kiwon Lafiya sun fara yajin aiki a yau Asabar. ...
’Yan banga 16 sun kwanta dama a yayin da ’yan bindiga suka yi garkuwa da mutane 42 a wani hari na daban a Ƙaramar Hukumar Mashegu da ke Jihar Neja. ...
Ƙungiyar ta koka kan yadda gwamnati ke jan ƙafa a kan buƙatunta. ...
‘Yan sandan sun tarwatsa maharan da suka yada zango a kusa da ƙauyen. ...
Jam’iyyar na ci gaba da fuskantar ƙalubale sakamakon rigingimun cikin gida da suka dabaibaye ta. ...