Headlines

Ma’aikatanmu na kai wa ‘yan bindiga bayanai —Jami’ar FUDMA

Ma’aikatanmu na kai wa ‘yan bindiga bayanai —Jami’ar FUDMA

Hukumomin tsaro sun fara bincike kan ma’aikatan jami’ar da ake zargin sun yi wa ’yan bindiga leken asiri ...

Spain ta kai wasan ƙarshe na gasar EURO 

Spain ta kai wasan ƙarshe na gasar EURO 

Yanzu dai Spain za ta yi dakon Ingila ko Netherlands a wasan da za su ƙara a ranar Laraba. ...

Sarautar Rano: An yi arangama tsakanin ’yan daba da matasa

Sarautar Rano: An yi arangama tsakanin ’yan daba da matasa

Shugaban riƙon ƙwarya na ƙaramar hukumar da wakilin Sarkin Kano na 16, sun tsere da ƙafarsu. ...

Jarumar Nollywood Tonto Dikeh ta bayyana sha’awar Musulunci

Jarumar Nollywood Tonto Dikeh ta bayyana sha’awar Musulunci

Jarumar ta ce kiran sallah yana matuƙar kwantar mata da hankali. ...

A daina yi mana kuɗin goro — Jarumar Kannywood

A daina yi mana kuɗin goro — Jarumar Kannywood

Jarumar ta koka kan yadda mutanen gari ke musu kallon mutanen banza. ...