Headlines

Bebejin Katsina, Alhaji Nuhu Yashe ya rasu

Bebejin Katsina, Alhaji Nuhu Yashe ya rasu

Marigayin wanda shi ne Hakimin Kusada, suruki ne ga Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmuminu Kabir Usman. ...

Nijeriya ta doke Gabon a wasan neman tikitin Kofin Duniya

Nijeriya ta doke Gabon a wasan neman tikitin Kofin Duniya

Wasan da aka buga a filin wasa na Prince Moulay Hassan a Morocco, ya bai wa Super Eagles damar lallasa The Panthers har ci 4-1. ...

Dalilin da ya kamata PDP ta jingine taron da za ta gudanar— Saraki

Dalilin da ya kamata PDP ta jingine taron da za ta gudanar— Saraki

Akwai ƙararraki uku a gaban kotuna daban-daban waɗanda suka bayar da umarnin dakatar da taron. ...

Nijeriya za ta kece raini da Gabon a wasan neman tikitin Kofin Duniya

Nijeriya za ta kece raini da Gabon a wasan neman tikitin Kofin Duniya

Wannan zai zama wasa na farko tsakanin ƙasashen tun bayan shekarar 2005, lokacin da Nijeriya ta doke Gabon da ci 2-0. ...

An kama mutum 3 kan zargin safarar yara 17 a Zariya

An kama mutum 3 kan zargin safarar yara 17 a Zariya

Yaran da aka ceto duk ƙanana ne, kuma suna cikin ƙoshin lafiya da yanzu haka ’yan sanda ke ƙoƙarin gano iyayensu. ...