Headlines

’Yan Najeriya suna rayuwar ƙarya kafin cire tallafin man fetur — Tinubu

’Yan Najeriya suna rayuwar ƙarya kafin cire tallafin man fetur — Tinubu

Tinubu ya ce rayuwar da ‘yan Najeriya ke yi a baya ta ƙarya, wadda ka iya kai ƙasar nan ga rushewa. ...

Firimiya: Liverpool ta ci gaba da jan zarenta bayan doke Man City

Firimiya: Liverpool ta ci gaba da jan zarenta bayan doke Man City

Al’amura sun dagule wa Manchester City, inda wankin hula ke neman kai su dare. ...

Mutum 4 sun rasu a hatsarin mota a hanyar Kaduna-Abuja

Mutum 4 sun rasu a hatsarin mota a hanyar Kaduna-Abuja

Mutum huɗu sun rasu nan take bayan aukuwar hatsarin. ...

Gwamnatin Kaduna ta fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi

Gwamnatin Kaduna ta fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi

Sai dai gwamnan ya koka kan yadda albashi da biyan bashi ke laƙume kaso mafi tsoka na kuɗin jihar. ...

Ban san Gowon ne ya hana Abacha kashe ni ba — Obasanjo

Ban san Gowon ne ya hana Abacha kashe ni ba — Obasanjo

Obasanjo ya ce duk waɗannan shekaru da aka shafe bai san cewar Gowon ne, ya ceci rayuwarsa ba. ...