Headlines

’Yan sanda sun kama mutum 14 kan zargin ta’amali da miyagun ƙwayoyi a Jigawa

’Yan sanda sun kama mutum 14 kan zargin ta’amali da miyagun ƙwayoyi a Jigawa

Rundunar ta ce za ta tura wadanda ake zargin zuwa kotu da zarar ta kammala bincike a kansu. ...

MDD ta sanya Najeriya cikin ƙasashe 16 da ke fama da tsananin yunwa

MDD ta sanya Najeriya cikin ƙasashe 16 da ke fama da tsananin yunwa

Hukumar ta danganta matsalar da katsewar tallafi da ta ke samu domin taimakon waɗanda rikici ya shafa a duniya. ...

DSS ta gurfanar da matashin da ya yi kira a yi juyin mulki a Najeriya a gaban kotu

DSS ta gurfanar da matashin da ya yi kira a yi juyin mulki a Najeriya a gaban kotu

Hukumar tsaro ta DSS ta gurfanar wani matashi mai suna Innocent Chukwuemeka Onukwume, mai shekaru 27, bisa zargin kiran sojoji da su yi juyin mulki a ...

Ɗan Majalisar Wakilai daga Kano Sagir Ƙoƙi ya fice daga NNPP

Ɗan Majalisar Wakilai daga Kano Sagir Ƙoƙi ya fice daga NNPP

Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Birnin Kano da Kewaye, Injiniya Sagir Ibrahim Ƙoƙi, ya bayyana ficewarsa a hukumance daga jam’iyyar NNPP. ...

PDP ta sha alwashin gudanar da babban taronta duk da umarnin kotu

PDP ta sha alwashin gudanar da babban taronta duk da umarnin kotu

Jam’iyyar adawa ta PDP ta bayyana kudurinta na ci gaba da shirye-shiryen gudanar da babban taronta na kasa da aka tsara a yi a ranakun 15 da 16 ga wat ...