Headlines

Ranar Lahadi ce 1 ga watan Muharram — Sarkin Musulmi

Ranar Lahadi ce 1 ga watan Muharram — Sarkin Musulmi

Yau Asabar ce 30 ga watan Zhul Hijja na shekarar 1445, sakamakon rashin ganin jinjirin watan Muharram a ranar Juma’a. ...

Dalilin da lauyoyin Aminu Ado Bayero suka fice daga shari’ar Masarautar Kano

Dalilin da lauyoyin Aminu Ado Bayero suka fice daga shari’ar Masarautar Kano

Mai Shari’a Amina Adamu Aliyu ta ɗage zaman kotun zuwa ranar 18 wannan wata. ...

Shin tsoffin shugabanni na tasiri wajen samun mulkin Nijeriya?

Shin tsoffin shugabanni na tasiri wajen samun mulkin Nijeriya?

Siyasa kasuwar buƙata ce, kowa inda zai samu riba ko biyan buƙata yake karkata. ...

Kotu ta yanke wa masu garkuwa hukuncin kisa ta hanyar rataya

Kotu ta yanke wa masu garkuwa hukuncin kisa ta hanyar rataya

An gurfanar da mutum biyar ɗin ne a gaban tun a ranar 28 ga Oktoban 2021. ...

An bankaɗo ma’aikatan bogi 427 a Anambra

An bankaɗo ma’aikatan bogi 427 a Anambra

Akwai ma’aikatan jami’ar Nnamdi Azikiwe, Awka da Kwalejin Ilimi ta Nwafor Orizu da ke Nsugbe. ...