Talauci ba uzurin da zai hana karatu ba ne a gwamnatin Tinubu — Ministar Ilimi
Ministar ta bayyana hakan ne yayin ziyarar duba ayyukan shirin AGILE a wasu makarantun ’yan mata da ke Kano. ...
Ministar ta bayyana hakan ne yayin ziyarar duba ayyukan shirin AGILE a wasu makarantun ’yan mata da ke Kano. ...
Majiyoyi daga ƙauyen sun bayyana cewa maharan, waɗanda suka zo da yawa, sun shiga makarantar da ƙarfin tsiya akan babura a ranar Juma’a, ...
Lakakin ADC a jihar, Alhaji Lamir Ameen, ya ce jam’iyyar ta yanke shawarar ba wa matasa dama su tsaya takara. Ya ƙara da cewa yawancin ’yan takarar ma ...
Dakarun sojin Rundunar Operation Fansan Yamma sun bindige wasu ’yan ta’addan Lakurawa biyu har lahira, bayan hare-haren ’yan ta’adda a sansanin ...
“Sama da mutane 500 na nan a wajen gari sun yi cirko-cirko. Akwai mutum uku da suka harba, suna Asibitin Gwarzo. Jimillar mutum huɗu dai suka harba,” ...