Binciken Ganduje: Kotu ta ba shugabannin kwamiti awa 48 su sauka
Za a tsayar da albashin alkalan da Gwamna Abba ya nada su jagoranci kwamitin binciken Ganduje. ...
Za a tsayar da albashin alkalan da Gwamna Abba ya nada su jagoranci kwamitin binciken Ganduje. ...
Kotun ta sanya ranar 18 ga watan Yuli, 2024 domin sauraron shaidu a shari’ar mutumin nan da ake zargi ya cinna wa mutane wuta a yayin da suke ja ...
Babbar Kotun Jihar Kano, ta bai wa lauyoyi umarnin daina da hira da manema labarai kan shari’ar dambarwar Masarautar Kano. ...
Majalisa ta kafa gwamnatin gaggawa domin bincika batun shigo da gurbataccen man dizel Najeriya daga kasar waje ...
An kama ’yan bindigar bayan musayar wuta da su a dajin da ke tsakanin yankin Dei-Dei da Gwagwa da ke wajen garin Abuja ...