Headlines

Makamai da kwayar N13.9bn muka kama a Ribas —Kwastam

Makamai da kwayar N13.9bn muka kama a Ribas —Kwastam

Bibdigo guda 844 da harsasai 12,500 da miyagun kwayoyi guda miliyan 4.5 aka kama a Tashar Jiragen Ruwa ta Onne da ke Jihar Ribas ...

Tela Maize: Binciken fasasha ya samar sabon irin masara mara illa —Jami’ar ABU

Tela Maize: Binciken fasasha ya samar sabon irin masara mara illa —Jami’ar ABU

Jami’ar ABU ta kirkiro irin masara mai illa mai suna Tela Maize wanda ke jure fari kuma tsutsa ba ta masa illa ...

Kwastam sun kama makaman N1.6bn a filin jirgin Legas

Kwastam sun kama makaman N1.6bn a filin jirgin Legas

An kama bindigogin Naira miliyan 270.8 da kuma jirage marasa matuka da kayan yaki da aka yi fasa-kwaurin su daga Turkiyya ...

NAJERIYA A YAU: Abin Da Dokar Ta-Baci Kan Man Fetur Ke Nufi

NAJERIYA A YAU: Abin Da Dokar Ta-Baci Kan Man Fetur Ke Nufi

Mutane na ta neman amsar shin me hakan ke nufi? ...

Kudin fansa: Likita ya koka kan kashe ɗansa saboda N300m

Kudin fansa: Likita ya koka kan kashe ɗansa saboda N300m

An yi garkuwa da Janet Galadima, matar likitan, wacce ke zaman alƙalin kotun gargajiya a Kaduna ...