Headlines

Gwamnatin Tarayya ta fara shirin sayar da matatun manta ga ’yan kasuwa

Gwamnatin Tarayya ta fara shirin sayar da matatun manta ga ’yan kasuwa

Gwamnatin Tarayya ta ce ƙofofinta buɗe suke ta sayar da dukkan matatun manta na Warri, Fatakwal da Kaduna ga ’yan kasuwa domin ƙarfafa gasa a fannin t ...

Hafsan sojin sama ya umarci a yawaita yi wa ’yan ta’adda ruwan bama-bamai

Hafsan sojin sama ya umarci a yawaita yi wa ’yan ta’adda ruwan bama-bamai

Hafsan ya ce za su fito da sabbin dabarun aiki wajen inganta tsaro a wuraren da ke fuskantar hare-haren ‘yan ta’adda. ...

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cutar Basir

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cutar Basir

Cutar basir na daga cikin cututtukan da mutane da dama ke da mabanbantan ra’ayoyi akan ta.   A lokuta da dama za ka ji yadda mutane ke fadin dali ...

Za a gudanar da wasannin ƙwallon yashi a Abuja

Za a gudanar da wasannin ƙwallon yashi a Abuja

Za a fara wasannin daga gobe Alhamis, 6 ga watan Nuwamba, sannan a kammala a ranar Lahadi, 9 ga watan Nuwamba. ...

An amince da hukuncin yi wa malamai ɗaurin shekara 14 kan lalata da ɗalibai

An amince da hukuncin yi wa malamai ɗaurin shekara 14 kan lalata da ɗalibai

Dokar ta haɗa da aika saƙonnin batsa, hotuna ko bidiyo, ko barkwanci ko magana mai ɗauke da cin zarafi kan jikin ɗalibi. ...