Za a yi mamakon ruwan sama na kwana 3 a Najeriya — NiMet
Amma NiMet ta gargaɗi mutane kan hatsarin da ke tattare da iska da yiwuwar samun ambaliyar ruwa. ...
Amma NiMet ta gargaɗi mutane kan hatsarin da ke tattare da iska da yiwuwar samun ambaliyar ruwa. ...
An gurfanar da wasu ’yan sanda uku kan zargin fashi da makami na Naira miliyan 322 a Jihar Kano. Gwamnatin jihar ta gurfanar da ’yan sandan ne tare da ...
Kamfanin rarraba wutar lantarki na Kaduna Electric ya kara kudin kowane kilowatt zuwa N209. Kaduna Electric ya sanar a safiyar Laraba cewa karin kudin ...
Alƙalin kotu ta bayar da umarnin tsare su a gidan gyaran hali. ...
Wata kungiya da ba ta gwamnati ba, Rotary International, ta shirya taron horas da ’yan jarida kan dabarun fadakar da al’umma kan yadda za a rage ...