Headlines

HOTUNA: Mun kori jami’ai fiye da 100 cikin shekara guda — DSS

HOTUNA: Mun kori jami’ai fiye da 100 cikin shekara guda — DSS

DSS tana gargaɗin jama’a da su guji yin hulɗa da waɗannan mutanen da aka sallama daga aiki. ...

Fitaccen ɗan wasan tseren mota Jenson Button zai yi ritaya

Fitaccen ɗan wasan tseren mota Jenson Button zai yi ritaya

Tsohon gwarzon Formula 1 ɗin ya taɓa lashe Gasar Duniya ta Formula 1 a shekarar 2009 tare da ƙungiyar Brawn. ...

Barazanar Trump: Ba ma so a ƙirƙiri wata Sudan ɗin a Nijeriya — Tuggar

Barazanar Trump: Ba ma so a ƙirƙiri wata Sudan ɗin a Nijeriya — Tuggar

Najeriya ƙasa ce mai bin doka da tsarin mulki, wadda ke tabbatar da cikakken ’yancin addini ga dukkan ’yan ƙasa. ...

Dalilin da Trump ya yi iƙirarin ana kisan Kiristoci a Nijeriya — Ndume

Dalilin da Trump ya yi iƙirarin ana kisan Kiristoci a Nijeriya — Ndume

Maganganun Trump sun nuna rashin cikakkiyar fahimtar yadda matsalar tsaro take da sarƙaƙiya a Najeriya. ...

Ousmane Dembele zai buga wasan PSG da Bayern Munich

Ousmane Dembele zai buga wasan PSG da Bayern Munich

Dembele yana cikin ƙoshin lafiya, ya koma atisaye cike da karsashi,” in ji Enrique. ...