Headlines

’Yan kwangila sun hana zaman majalisa kan rashin biyan haƙƙoƙinsu

’Yan kwangila sun hana zaman majalisa kan rashin biyan haƙƙoƙinsu

Majalisar ta lashi takabin ɗaukar matakai masu tsanani muddin ɓangaren zartarwa na gwamnatin tarayya ya gaza warware matsalar. ...

Kotu ta sahale wa PDP gudanar da babban taronta a Ibadan

Kotu ta sahale wa PDP gudanar da babban taronta a Ibadan

Kotun ta bai wa Hukumar Zaɓe ta INEC umarnin tura jami’anta domin sa ido da lura da duk abin da zai gudana a yayin taron. ...

China ta yi martani kan barazanar Trump ta kai hari Najeriya

China ta yi martani kan barazanar Trump ta kai hari Najeriya

China tana adawa da duk wani yunƙuri na barazana wajen tsoma baki cikin harkokin cikin gida na wata ƙasa. ...

Tsohon Mataimakin Shugaban Amurka Dick Cheney ya mutu

Tsohon Mataimakin Shugaban Amurka Dick Cheney ya mutu

Dick Cheney mai tsananin ra’ayin mazan jiya, yana daga cikin mataimakan shugabanni mafi tasiri a tarihin Amurka. ...

An kama barawo da wayoyin sata 17 a taron sauya shekar Gwamnan Bayelsa

An kama barawo da wayoyin sata 17 a taron sauya shekar Gwamnan Bayelsa

Jami’an tsaro sun kama wani mutum da wayoyin sata guda 17 da kuma kudi a wurin taron sauya shekar Gwamna Douye Diri na Jihar Bayelsa daga Jam’iy ...