Headlines

Karuwanci da zubar da cikin ’yan mata ’yan gudun hijira ya karu a Maiduguri

Karuwanci da zubar da cikin ’yan mata ’yan gudun hijira ya karu a Maiduguri

“Bandakunan mata sun koma kamar mayanka. Ana samun jini ko’ina saboda waɗannan ’yan matan na shiga su zubar da ciki sannan su bar tayin a ciki. Wasu i ...

NAJERIYA A YAU: Rashin aikin yi da hanyoyin magance su a Najeriya

NAJERIYA A YAU: Rashin aikin yi da hanyoyin magance su a Najeriya

Wadanne dalilai ne ke kara kawo rashin aikin yi a Najeriya kuma wadanne hanyoyi za a bi wajen magance matsalar? ...

Abba ya umarci a riƙa gudanar da taron tsaro a ƙananan hukumomin Kano

Abba ya umarci a riƙa gudanar da taron tsaro a ƙananan hukumomin Kano

An ayyana ƙananan hukumomin Shanono, Tsanyawa, Tudun Wada, Doguwa da Gwarzo a matsayin masu fuskantar barazanar tsaro. ...

Sinner da Alcaraz za su buga wasan baje koli a Koriya ta Kudu

Sinner da Alcaraz za su buga wasan baje koli a Koriya ta Kudu

Sinner ya dawo a matsayinsa na lamba daya a duniya a wasan Tennis bayan doke Alcaraz a ranar Lahadi. ...

Barazanar kawo hari abin ɗaga hankali ne ga duk ’yan Nijeriya — Peter Obi

Barazanar kawo hari abin ɗaga hankali ne ga duk ’yan Nijeriya — Peter Obi

Wannan dambarwa na buƙatar haɗakar diflomasiyya da tattaunawa tsakanin ƙasashen biyu domin magance matsalar. ...