Headlines

An ceto mutum 24 a hatsarin jirgin ruwa a Kogi

An ceto mutum 24 a hatsarin jirgin ruwa a Kogi

Gwamnatin ta kuma miƙa saƙon ta’aziyyarta ga iyalan waɗanda suka rasa rayukansu a hatsarin jirgin ruwan. ...

Yawancin mutane ba su fahimci ƙudirin dokar haraji ba – Barau

Yawancin mutane ba su fahimci ƙudirin dokar haraji ba – Barau

Sanata Barau ya ce an bai wa jama’a damar yin sharhi kan ƙudirin dokar harajin. ...

Gwamnatin Kano ta mayar wa Jami’ar Yusuf Maitama tsohon sunanta

Gwamnatin Kano ta mayar wa Jami’ar Yusuf Maitama tsohon sunanta

Majalisar Zartaswar jihar ce, ta ɗauki wannan matakin bayan wani taro da  Gwamna Abba Kabir Yusuf ya jagoranta a ranar Juma’a. ...

Sojoji sun kashe jagoran Boko Haram Abu Shekau a Yobe

Sojoji sun kashe jagoran Boko Haram Abu Shekau a Yobe

Dakarun sun daƙile harin tare da hallaka jagoran Boko Haram, Abu Shekau. ...

Mai maganin gargajiya ya harbi kansa yayin gwajin maganin bindiga

Mai maganin gargajiya ya harbi kansa yayin gwajin maganin bindiga

Wani mai maganin gargajiya, Ismail Usman, ya ɗirka wa kansa harsashi a lokacin da yake gwajin maganin bindiga. Aminiya ta ruwaito cewa, lamarin ya far ...