Headlines

Gidan rediyo ya ɗauki nauyin sanya yara 40 a makaranta a Kano

Gidan rediyo ya ɗauki nauyin sanya yara 40 a makaranta a Kano

Himma Radio, wani gidan rediyon al’umma da ke jihar Kano, ya sanya yara 40 da ba sa zuwa makaranta a ƙaramar hukumar Madobi a makarantar firamare. ...

’Yan Sandan Legas sun ayyana neman Sowore ruwa a jallo

’Yan Sandan Legas sun ayyana neman Sowore ruwa a jallo

Ana zargin Sowore da jagorantar wata zanga-zanga kan wani rusau da hukumomi suka gudanar a Oworonshoki da ke Legas. ...

Kano Pillars ta koma ƙarshen teburin Gasar Firimiyar Nijeriya

Kano Pillars ta koma ƙarshen teburin Gasar Firimiyar Nijeriya

Wannan na nuni da cewa ƙungiyar ta Kano Pillars tana cikin tsaka mai wuya a wannan kakar wasan. ...

An rantsar da Samia Suluhu Hassan a wa’adin mulki na biyu a Tanzaniya

An rantsar da Samia Suluhu Hassan a wa’adin mulki na biyu a Tanzaniya

An ayyana Hassan a matsayin wadda ta lashe zaɓen Larabar makon da ya gabata da kashi 97.66% na ƙuri’un da aka kaɗa. ...

An kashe ’yan bindiga 19 yayin daƙile wani hari a Kano

An kashe ’yan bindiga 19 yayin daƙile wani hari a Kano

An tabbatar da cewa sojoji biyu da ɗan sa-kai guda ɗaya sun rasu yayin fafatawar. ...