Headlines

’Yan bindiga sun sace hakimi da manoma 2 a Kaduna

’Yan bindiga sun sace hakimi da manoma 2 a Kaduna

Rahotanni sun bayyana cewar an sace hakimin ne lokacin da yake dawowa daga gona. ...

Sojoji sun lalata haramtattun matatun man fetur a Ribas

Sojoji sun lalata haramtattun matatun man fetur a Ribas

A gefe guda, dakarun sun kuma da wasu ‘yan ta’adda da dama a Jihar Neja. ...

Ruwan sama ya yi ajalin mutum 3, ya lalata gidaje 50 a Yobe

Ruwan sama ya yi ajalin mutum 3, ya lalata gidaje 50 a Yobe

Aƙalla gidaje 50 ne suka lalace sakamakon mamakon ruwan saman. ...

Tsohon Babban Hafsan Tsaro Ibrahim Ogohi ya rasu

Tsohon Babban Hafsan Tsaro Ibrahim Ogohi ya rasu

Ya kasance sojan ruwa na farko da ya samu anini huɗu a aikin soja a mulkin farar hula. ...

An naɗa Alhaji Mohammed Abubakar sabon Chokalin Fika

An naɗa Alhaji Mohammed Abubakar sabon Chokalin Fika

NUJ ta mika sakon taya murna ga Alhaji Mohammed Abubakar bisa nadin Chokalin Fika. ...