Headlines

PDP ta dakatar da Anyanwu da wasu ’yan tsagin Wike

PDP ta dakatar da Anyanwu da wasu ’yan tsagin Wike

PDP ta dakatar da ‘ya’yan nata na tsawon wata kafin kammala bincike a kansu. ...

Zargin Kisan Kiristoci: Maganar Trump a kan Najeriya tsagwaron ƙarya ce — Shehu Sani

Zargin Kisan Kiristoci: Maganar Trump a kan Najeriya tsagwaron ƙarya ce — Shehu Sani

Shehu, ya ce wasu na bai wa Trump bayanan ƙarya game da Najeriya. ...

Sharrin son auren Mai Wushirya aka yi min — Mansura Isa

Sharrin son auren Mai Wushirya aka yi min — Mansura Isa

Ta ce, “Na kira su, na ba su awa 24 su sauke labarin, amma har yanzu ba su yi hakan ba. Sun kira ni sun ba ni hakuri a waya, amma labarin har yanzu ya ...

Zaɓen Tanzania: Shugaba Samia ta yi tazarce da kashi 97 an ƙuri’u

Zaɓen Tanzania: Shugaba Samia ta yi tazarce da kashi 97 an ƙuri’u

Hukumomin zaɓen Tanzania sun sanar da cewa Shugaba Samia Suluhu ta samu kashi 97 na kuri’u miliyan 31 da aka jefa a zaɓen ...

An yi garkuwa da Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Kebbi

An yi garkuwa da Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Kebbi

’Yan bindiga sun sace Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Honarabul Samaila Bagudu, a garinsu da ke Ƙaramar Hukumar Bagudu. ...