Kofin kofi mafi tsada a duniya ya shiga kasuwa a kan Naira miliyan 1.5m
Za a fara sayar da kofi ɗin ga mutane kimanin 400 kacal, ciki har da wani ɗan adadi da aka tanadar wa dangin gidan sarautar Dubai ...
Za a fara sayar da kofi ɗin ga mutane kimanin 400 kacal, ciki har da wani ɗan adadi da aka tanadar wa dangin gidan sarautar Dubai ...
Akwai yiwuwar Amurka ta ƙaƙaba wa Najeriya takunkumi a sanadin wannan lamari. ...
A ƙarshen kakar bana ne ake tunanin up Lewandowski zai bar Barca, wanda zai tilasta wa ƙungiyyar neman wani zaƙaƙurin ɗan wasan gaba mai ciyo ƙwallo. ...
Jam’iyyar ta ce za ta ci gaba da shirye-shiryenta duk da hukuncin kotun. ...
Masu garkuwa da mutanen sun yi amfani da wata tirela da aka kama wajen tare hanyar bayan shingen binciken jami’an tsaro, da ke kusa da wurin da lamari ...