Za a ɗaure tsohon minista shekara 12 a Indonesiya
An zargi ministan da karkatar da kashi 20 cikin 100 na kasafin kuɗin ma’aikatar. ...
An zargi ministan da karkatar da kashi 20 cikin 100 na kasafin kuɗin ma’aikatar. ...
An gano abubuwa da dama a hannun wanda ake zargin da suka haɗa da: Keke NAPEP guda 8, Naira miliyan 35 tsabar kuɗi da Gine-gine 2. ...
Wajibi ne ’yan sandan su zaƙulo kuma su kama masu hannu a lamarin domin a hukunta su ...
Haɗarin ya afku ne a garin Imawa da ke Kura a kan hanyar Kano zuwa Kaduna jim kaɗan bayan idar da sallar Juma’a ...
Sun dai rasu ne sakamakon wani gini da ake tsaka da ginawa ya faɗo musu a daidai lokacin da ake tafka ruwan sama a ranar Juma’a. ...