MURIC da FOMWAN sun nemi a hukunta faston da ya raunata liman da iyalansa
Wajibi ne ’yan sandan su zaƙulo kuma su kama masu hannu a lamarin domin a hukunta su ...
Wajibi ne ’yan sandan su zaƙulo kuma su kama masu hannu a lamarin domin a hukunta su ...
Haɗarin ya afku ne a garin Imawa da ke Kura a kan hanyar Kano zuwa Kaduna jim kaɗan bayan idar da sallar Juma’a ...
Sun dai rasu ne sakamakon wani gini da ake tsaka da ginawa ya faɗo musu a daidai lokacin da ake tafka ruwan sama a ranar Juma’a. ...
Wata ma’aikaciyar jinya a ƙaramin asibitin ta ce, wannan lalurar ce suke ta faman kula da ita a wannan lokacin a asibitin. ...
Ana ɗauko motocin dakon ruwa domin yankunan da ke fama da mugun ƙarancin ruwan sha. ...