Gwamnatin Kano ta yi martani kan ɗaga tuta a Fadar Nassarawa
Gwamnatin Kano ta yi watsi da batun ɗaga tutar masarauta da aka yi a gidan sarki na Nassarawa, wurin da Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ke zaune. ...
Gwamnatin Kano ta yi watsi da batun ɗaga tutar masarauta da aka yi a gidan sarki na Nassarawa, wurin da Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ke zaune. ...
An dakatar da mutanen biyu daga muƙamansu ne domin bayar da damar gudanar da bincike yadda ya dace. ...
A kafa suka zo, ba su yi harbi ba a lokacin da suka ka yi awon gaba da ita cikin ’yan mintoci. ...
Idan har aka dakile jabun magunguna a Kano kamar an dakile matsalar ne a Najeriya gaba daya. ...
Basaraken ya nuna sabbin dabarun shuka ga al’umma, inda ya nuna sauki da ingancinsu wajen kara yawan amfanin gona da inganta girbi ...