Headlines

Ƙwallo ta kashe ɗan wasan Cricket

Ƙwallo ta kashe ɗan wasan Cricket

Ƙwallon ta bugi, Ben Austin a wuyansa ne duk da cewa yana sanye da hular kariyar kai (Helmet) a lokacin da yake ƙoƙarin kare ƙwallon da aka bugo. ...

Za a rataye wanda ya kashe ɗan uwansa a Ekiti

Za a rataye wanda ya kashe ɗan uwansa a Ekiti

An gurfanar da wanda ake tuhuma a gaban mai shari’a Adekunle Adeleye a ranar 31 ga watan Junairu, 2025, kan tuhumar kashe wani David ...

Gobara ta tashi a babban kanti a Abuja

Gobara ta tashi a babban kanti a Abuja

Wani ma’aikaci a shagon ya ce lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 3:00 na tsakar daren ranar Alhamis. ...

Ƙasashe 12 da suka samu tikitin Kofin Nahiyyar Afrika na mata

Ƙasashe 12 da suka samu tikitin Kofin Nahiyyar Afrika na mata

Wannan dai ita ce gasa karo na 14 da za a buga a tarihi daga ranar 17 ga watan Maris zuwa 3 ga watan Afrilu na 2026. ...

Kamfanin Amazon na shirin sallamar ma’aikata 600,000 don maye gurbinsu da mutum-mutumi

Kamfanin Amazon na shirin sallamar ma’aikata 600,000 don maye gurbinsu da mutum-mutumi

Kamfanin Amazon, wanda shi ne na biyu a yawan ma’aikata a Amurka, zai sallami ma’aikata kusan 600,000 ta hanyar maye gurbin su da mutum-mutumi nan she ...