Headlines

Gwamnan Bauchi na neman ƙirƙirar sabbin ƙananan hukumomi 29

Gwamnan Bauchi na neman ƙirƙirar sabbin ƙananan hukumomi 29

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya rattaba hannu kan dokar da ta ƙirƙiri ƙarin ƙananan hukumomi 29 a cikin jihar. ...

Tinubu ya ƙirƙiri sabon harajin da zai iya ƙara N100 a kan kowacce litar man fetur

Tinubu ya ƙirƙiri sabon harajin da zai iya ƙara N100 a kan kowacce litar man fetur

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ƙaddamar da sabon harajin shigo da kaya na kashi 15 cikin 100 kan dukkan man fetur da dizil din da aka sh ...

Matashi ya rasa ransa a kan soyayya a Yobe

Matashi ya rasa ransa a kan soyayya a Yobe

Wanda ake zargi da aikata laifin ya tsere. ...

Majalisa ta amince Tinubu ya karɓo rancen dala biliyan 2.35

Majalisa ta amince Tinubu ya karɓo rancen dala biliyan 2.35

Majalisar ta ce rancen zai taimaka wa gwamnati wajen ci gaba da ayyukan raya ƙasa. ...

Zargin Kisan Kiristoci: ’Yan majalisar Amurka sun yi amfani da bayanai marasa tushe — Gwamnati

Zargin Kisan Kiristoci: ’Yan majalisar Amurka sun yi amfani da bayanai marasa tushe — Gwamnati

Ministan ya ce irin waɗannan bayanai na iya haddasa rikici mai hatsarin gaske a Najeriya. ...