Headlines

HOTUNA: Faretin bankwana da Janar-janar 10 na Sojin Najeriya

HOTUNA: Faretin bankwana da Janar-janar 10 na Sojin Najeriya

Janar 10 daga rundunar tankokin yakin sojin Najeriya ne aka yi wa bankwana bayan sun yi ritaya daga aiki ...

Sa’in Katsina Alhaji Ahmadu Na Funtuwa ya rasu

Sa’in Katsina Alhaji Ahmadu Na Funtuwa ya rasu

Marigayi Alhaji Ahmadu Na Funtuwa shi ne dan majalisar Sarki da ya fi kowa dadewa ...

Karin haraji: Shugaban Kenya ya janye kudirinsa

Karin haraji: Shugaban Kenya ya janye kudirinsa

Shugaban Kenya ya janye kudirinsa bayan zanga-zangar da aka rasa rayuka ...

’Yan sanda sun kashe ’yan IPOB 5 a Ebonyi

’Yan sanda sun kashe ’yan IPOB 5 a Ebonyi

Sai dai jami’an ofishin sun ci karfinsu a wani artabu na tsawon mintuna 30, inda a aka kona motocin ’yan sanda a yayin musayar wuta. ...

Aminu Ado Bayero ya daga tuta a Fadar Nassarawa

Aminu Ado Bayero ya daga tuta a Fadar Nassarawa

Ita tutar alamar iko ce kuma tana nuna cewa sarki yana cikin fada. ...