Headlines

Kada sojoji su bari ƙabilanci ya shiga ayyukansu — Sarkin Musulmi

Kada sojoji su bari ƙabilanci ya shiga ayyukansu — Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi ya yi wannan roƙo ne a lokacin ƙaddamar da sabon ginin hedikwatar rundunar sojojin Najeriya a Bauchi ...

An tura sojojin Nijeriya 177 aikin wanzar da zaman lafiya a Guinea-Bissau

An tura sojojin Nijeriya 177 aikin wanzar da zaman lafiya a Guinea-Bissau

Ana fama da matsalolin shugabanci a Guinea-Bissau lamarin da ke barazana ga zaman lafiyar Yammacin Afirka. ...

Matar aure ta kashe mijinta da wuƙa a Yobe

Matar aure ta kashe mijinta da wuƙa a Yobe

Matar ta ce ba ta yi niyyar kashe mijinta ba sai dai ta daɓa masa wuƙa ne a dalilin dukan tsiya da yake mata. ...

An kashe gobarar da ta tashi a Matatar Dangote

An kashe gobarar da ta tashi a Matatar Dangote

Babu wata damuwa domin matatar man fetur ɗin na ci gaba da tafiyar da lamurranta. ...

Har yanzu babu ɓullar cutar kwalara a Kano

Har yanzu babu ɓullar cutar kwalara a Kano

Gwamnatin jihar Kano ta musanta rahotan da hukumar yaki da yaduwar cututtuka ta kasa ta fitar. ...