Mai kai wa ’yan bindiga karuwai ya shiga hannu
Kawalin ya bayyana yadda yake kai wa ’yan bindiga makamai da karuwai da miyagun kwayoyi da ma’aikatan lafiya a duk lokacin da suke bukata ...
Kawalin ya bayyana yadda yake kai wa ’yan bindiga makamai da karuwai da miyagun kwayoyi da ma’aikatan lafiya a duk lokacin da suke bukata ...
Atiku ya jaddada muhimmancin da sarakunan gargajiya suke da shi a tsakanin al’umma. ...
Kungiyar kwadago ta kasa ta kira makamancin wannan taro na gaggawa kan lamarin ...
Gwamanti ta jingine batun karin albashi domin Shugaba Tinubu ya kara tuntubar masu ruwa da tsaki kafin mika lamarin ga Majalisar Dokoki ta Kasa. ...
Yayin da ake kammala taron yini biyu a kan matsalar tsaro a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya, hankali ya karkata zuwa ga mataki na gaba. ...