Sarkin Musulmi: Ka dinga bincike kafin yin tsokaci — Gwamna Aliyu ga Shettima
Shettima ya gargaɗi gwamnatin Sakkwato kan yunƙurin tsige Sarkin Musulmi. ...
Shettima ya gargaɗi gwamnatin Sakkwato kan yunƙurin tsige Sarkin Musulmi. ...
’Yan sanda sun kama wani mai shekaru 45 da ake zargin matsafi ne dauke kokon kan mutum a garin Abeoluta na Jihar Ogun ...
Gwamnatin jihar ta ce ya kamata Shettima ya rika bincike ya tabbatar da gaskiya al’amari kafin ya yi tsokaci a kai. ...
Hukumar Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dakatar da alkalan Kotun Majistare uku kan laifin sakaci da kuma almundhana yayin gudanar da ayyukansu. ...
’Yan ta’adda sun fille kan dan taurin mai suna Garba Sarki ne bayan sun jima suna bibiyar sa. ...