Headlines

’Yan bindiga sun fille kan dan tauri a Kaduna

’Yan bindiga sun fille kan dan tauri a Kaduna

’Yan ta’adda sun  fille kan dan taurin mai suna Garba Sarki ne bayan sun jima suna bibiyar sa. ...

NAJERIYA A YAU: ‘Taron Tsaro Zai Samar Da Zaman Lafiya a Arewa Maso Yamma’

NAJERIYA A YAU: ‘Taron Tsaro Zai Samar Da Zaman Lafiya a Arewa Maso Yamma’

Hukumar Raya Kasashe ta Majalisar Dinkin Duniya ce ta shirya taron ...

Za a iya shafe shekaru kafin kawo ƙarshen ’yan bindiga — Sarkin Musulmi

Za a iya shafe shekaru kafin kawo ƙarshen ’yan bindiga — Sarkin Musulmi

Sarkin ya koka kan yadda hare-haren ‘yan bindiga ya gurgunta kasuwanci a yankin. ...

Gwamnan Neja bai yi adalci ba – Hukumar Aikin Hajji

Gwamnan Neja bai yi adalci ba – Hukumar Aikin Hajji

Gwamnan ya zargi NAHCON da gaza gudanar da aikin Hajjin bana yadda ya kamata. ...

An kama kansila da basarake kan satar tiransfoma a Gombe

An kama kansila da basarake kan satar tiransfoma a Gombe

An kama kansilan yankin Kumo ta Gabas tare da wani basarake kan zargin su da sace tiransfoma a Jihar Gombe ...