Headlines

An kama kansila da basarake kan satar tiransfoma a Gombe

An kama kansila da basarake kan satar tiransfoma a Gombe

An kama kansilan yankin Kumo ta Gabas tare da wani basarake kan zargin su da sace tiransfoma a Jihar Gombe ...

An ceto karin dalibar Chibok da wasu mutane 96 a

An ceto karin dalibar Chibok da wasu mutane 96 a

Dakarun sojin Najeriya sun kai farmaki a sansanin ’yan Boko Haram da ke dajin Sambisa, inda suka ceto mata da kananan yara 99 ciki har da daya daga ci ...

Barau, Doguwa da Kawu sun halarci jana’izar surukar Ganduje

Barau, Doguwa da Kawu sun halarci jana’izar surukar Ganduje

An yi jana’izarta da misalin ƙarfe 2:30 na rana a gidan Ganduje da ke Kano. ...

Kashim Shettima ya ziyarci Kano

Kashim Shettima ya ziyarci Kano

Wane Sarkin Kano Shettima zai kai wa gaisuwa tsakanin Muhammadu Sanusi II da Aminu Ado Bayero? ...

An kama wadanda suka kashe Janar din Soja a Abuja

An kama wadanda suka kashe Janar din Soja a Abuja

Kwamishinan ’Yan Sandan Abuja, ne ya gabatar da wadanda aka zargin da kashe Birgediya-Janar Uwem Udukwere a gidansa da ke Sunshine Estate ...