Headlines

Kwamishinan Gombe ya rasu a hatsarin mota

Kwamishinan Gombe ya rasu a hatsarin mota

Kwamishinan ya gamu da hatsarin ne yayin da yake dawowa daga Maiduguri bayan halartar taro. ...

Tinubu ya faɗa wa ’yan Najeriya dalilin sauya hafsoshin tsaro — ADC

Tinubu ya faɗa wa ’yan Najeriya dalilin sauya hafsoshin tsaro — ADC

Jam’iyyar ta ce ta damu ganin yadda aka yi sauyin ba zato ba tsammani bayan jita-jitar yunƙurin juyin mulki. ...

Gwamnan Bauchi ya naɗa ɗan uwansa a matsayin sabon Sarkin Duguri

Gwamnan Bauchi ya naɗa ɗan uwansa a matsayin sabon Sarkin Duguri

A baya-bayan nan ne, gwamnan ya rattaba hannu kan dokar ƙirƙiro sabbin masarautu 13 a jihar. ...

Ƙungiya ta tallafa wa ɗaliban makarantar masu buƙata ta musamman a Gombe

Ƙungiya ta tallafa wa ɗaliban makarantar masu buƙata ta musamman a Gombe

Ɗaliban sun nuna jin daɗinsu game tallafin. ...

’Yan sanda sun kama ɗalibi da ya soki Gwamnan Neja

’Yan sanda sun kama ɗalibi da ya soki Gwamnan Neja

An kama ɗalibin ne bisa zarginsa da sukar Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago. ...