Headlines

Kano: ’Yan sanda sun kori ’yan tauri daga Fadar Sarki

Kano: ’Yan sanda sun kori ’yan tauri daga Fadar Sarki

’Yan taurin da ke tsaron Sarki Muhammadu Sanusi II a fadar Gidan Rumfar sun janye a sakamakon samame da kwace ikon fadar da ’yan sanda suka yi ...

’Yan majalisar Arewa sun roki Tinubu ya saki Nnamdi Kanu

’Yan majalisar Arewa sun roki Tinubu ya saki Nnamdi Kanu

Sakin Nnamdi Kanu zai kawo zaman lafiya da cigaban yankin Kudu maso Gabas ...

NAJERIYA A YAU: Alamomin Da Ke Nuna Alhaji Ya Yi Hajji Karbabbe

NAJERIYA A YAU: Alamomin Da Ke Nuna Alhaji Ya Yi Hajji Karbabbe

Ko akwai wasu alamomin da suke nuna cewa Hajjin mutum ya karbu. ...

HOTUNA: El-Rufai ya ziyarci Buhari a Daura

HOTUNA: El-Rufai ya ziyarci Buhari a Daura

El-Rufai ya kai ziyarar ne kwana ɗaya bayan Atiku ya kai wa Buhari ziyara a Daura. ...

Tallafin Aikin Hajji: A rushe NAHCON, ba ta da amfani —Gwamnan Neja

Tallafin Aikin Hajji: A rushe NAHCON, ba ta da amfani —Gwamnan Neja

Gwamnan ya ce akwai buƙatar a rushe hukumar tare da mayar da al’amuran alhazai ga jihohi. ...