Waɗanda ke son rusa Kano ba za su yi nasara ba — Sanusi II
Sarkin ya ce Kano na da tarihi mai yawan gaske don haka babu wanda zai iya rusa wannan tarihi. ...
Sarkin ya ce Kano na da tarihi mai yawan gaske don haka babu wanda zai iya rusa wannan tarihi. ...
Kamfanin sadarwa na MTN ya sanar da shirin gudanar da aikin gyare-gyare a cibiyoyin sadarwa a ranar Asabar, 25 ga watan Oktoba mai zuwa. ...
A karon farko a tarihi, an gano sauro a ƙasar Iceland, tare da gano samfura guda uku a wannan watan a Kjos, wani yanki mai ƙwari a kusa da Hvalfjordur ...
Ma’aikatar Ilimi, Kimiyya, Fasaha da Kirkire-Kirkire ta Jihar Borno ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun Firamare da Sakandare na gwamnati da ma ...
Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya karyata zargin kisan kiyashi ga Kiristoci a Najeriya, yana mai cewa wannan ikirari ƙarya ne ...