Gidauniyar Daily Trust ta horas da ’yan jarida kan binciken ƙwaƙwaf a Kaduna
Gidauniyar ta bai wa ‘yan jaridar shawarar su jajirce waje binciko da yaɗa labaran gaskiya ta hanyar cire tsoro da binciken ƙwaƙwaf. ...
Gidauniyar ta bai wa ‘yan jaridar shawarar su jajirce waje binciko da yaɗa labaran gaskiya ta hanyar cire tsoro da binciken ƙwaƙwaf. ...
An sake zaɓar Dokta Ngozi Okonjo-Iweala a matsayin Shugabar Kungiyar Cinikayya ta Duniya WTO a wani sabon wa’adin shekaru huɗu. Tsohuwar Ministar Kuɗi ...
Kakar Rahama Sadau ta ɓangaren uwa ta riga mu gidan gaskiya. ...
Hukumar EFCC ta gaza gurfanar da tsohon Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello kan sabon zargin badaƙalar Naira biliyan 82 ...
’Yan bindigar da suka sace yaro ɗan shekara biyu da ’yan uwansa mata uku a Kaduna na neman kuɗin fansa Naira miliyan 300 tare da barazanar halaka yara ...