Headlines

Akwai inda siyasar ubangida ke da haɗari — Wamakko

Akwai inda siyasar ubangida ke da haɗari — Wamakko

Siyasar ubangida tana da muhimmanci a inda ake fifita ra’ayin jama’a. ...

An karya farashin takin zamani da 50% a Gombe

An karya farashin takin zamani da 50% a Gombe

Gwamnatin Gombe ta karya farashinsa da kashi 50 cikin 100 ga manoma jihar domin saukake musu tsadar kayan noma. ...

An kama dillalan kwaya 1,300 a Katsina —NDLEA

An kama dillalan kwaya 1,300 a Katsina —NDLEA

Hukumar NDLEA ta kwace ton 1.3 na miyagun kwayoyi daga hannun wadanda aka kama. ...

Tsaro: An haramta aikin ’yan banga a Kano

Tsaro: An haramta aikin ’yan banga a Kano

Rundunar ’yan sandan Kano ta haramta wa ’yan banga da mafarauta gudanar da ayyukan samar da tsaro a jihar ...

An kashe matashi kan batanci ga Annabi (SAW) a Bauchi

An kashe matashi kan batanci ga Annabi (SAW) a Bauchi

Rundunar ’yan sandan jihar Bauchi ta tabbatar da kashe wani mutum da ake zargin sa da yin batanci Annabi Muhammadu (SAW) a Bauchi ...