Headlines

Kwalara ta kashe ƙarin mutum 21 a Legas

Kwalara ta kashe ƙarin mutum 21 a Legas

An yi hasashen samun ƙaruwar adadin sakamakon bukukuwan Sallar layya da aka yi. ...

Adadin Alhazan da suka mutu ya haura 1,000 a Saudiyya

Adadin Alhazan da suka mutu ya haura 1,000 a Saudiyya

Galibin Alhazan da suka rasu ba su yi rajistar aikin Hajjin na bana ba. ...

Ana zanga-zangar neman kama El-Rufai a Kaduna

Ana zanga-zangar neman kama El-Rufai a Kaduna

Uba Sani ya yi ƙorafi saboda ɗimbin bashin da ya gada a wurin gwamnatin da ta gabata. ...

Kotu ta jingine dokar rushe masarautun Kano

Kotu ta jingine dokar rushe masarautun Kano

Ta sake jaddada umarnin kowane ɓangare ya tsaya a matsayarsa har zuwa hukuncin da ta yanke a gaba. ...

Shugabancin EFCC: Kotu ta kori karar neman tsige Olukoyede

Shugabancin EFCC: Kotu ta kori karar neman tsige Olukoyede

Mai shari’a Obiora Egwuatu ya yi watsi da karar ne bisa hujjar cewa mai karar ba shi da hurumin shigar da karar. ...