Headlines

An kama ɗan uwan Nnamdi Kanu da lauyansa —Sowore

An kama ɗan uwan Nnamdi Kanu da lauyansa —Sowore

’Yan sandan da aka tura domin daƙile zanga-zangar neman a sako Nnamdi Kanu sun kama ɗan’uwansa da lauyansa, Aloy Ejimakor, inji jagoran zanga-zangar, ...

Zanga-zanga: Jami’an tsaro sun kafa shingayen bincike a wajen Abuja

Zanga-zanga: Jami’an tsaro sun kafa shingayen bincike a wajen Abuja

Rundunar sojin da ke tsaron shugaban ƙasa da ’yan Sanda sun kafa shingayen bincike a manyan hanyoyin shiga Abuja da fata Abuja. ...

Jami’an tsaro sun buɗe wa masu zanga-zangar Nnamdi Kanu wuta a Abuja

Jami’an tsaro sun buɗe wa masu zanga-zangar Nnamdi Kanu wuta a Abuja

Masu zanga-zangar neman a sako jagoran ’yan awaren Biafra, Nnamdi Kanu sun watse bayan jami’an tsaro sun buɗe musu wuta da harsasai na gaskiya a ...

Nnamdi Kanu: Masu zanga-zanga sun yi watsi da gargaɗin ’yan sanda

Nnamdi Kanu: Masu zanga-zanga sun yi watsi da gargaɗin ’yan sanda

’Yan sanda da jami’an tsaron farin kaya (DSS) sun shiga shirin ko-ta-kwana a birnin Abuja bayan masu zanga-zangar neman a saki shugaban ƙungiyar ’yan ...

An dawo da malamai 103 da aka kora daga aiki a Zamfara

An dawo da malamai 103 da aka kora daga aiki a Zamfara

Gwamnatin Jihar Zamfara ta dawo da wasu malamai 103 da aka kora a baya sakamakon binciken tantance ma’aikata tare da biyan su bashin albashin watanni ...