’Yan sanda sun tsare ɗan jarida kan zargin ɓata sunan hadimin gwamnan Kano
Hadimin na zargin ɗan jaridar da ɓata sunansa cikin wani shiri da yake wallafawa a YouTube. ...
Hadimin na zargin ɗan jaridar da ɓata sunansa cikin wani shiri da yake wallafawa a YouTube. ...
Magidancin yana neman abin da doka ta tanada game da amfani da kuɗi domin yi wa mai ɗakinsa dannar ƙirji. ...
Rage yawan shan gishiri zai taimaka wajen inganta lafiyar jama’a da rage kuɗin da ake kashewa wajen jinyar cututtukan da za a iya kauce musu. ...
Shugaban Hukumar Yawon Buɗe Ido ta Jihar Kano, Alhaji Tukur Bala Sagagi ya jaddada cewa akwai dokar hana shan shisha a Jihar Kano. ...
Manyan jami’an aka shirya yi wa kisan gilla akwai Shugaba Tinubu da Kashim Shettima da Akpabio da Abbas Tajudeen. ...