Headlines

Gwamnatin Yobe ta yi alƙawarin kawo ƙarshen hare-haren Boko Haram

Gwamnatin Yobe ta yi alƙawarin kawo ƙarshen hare-haren Boko Haram

Aminiya ta ruwaito cewa harin na ranar Juma’a ya yi sanadiyyar mutuwar aƙalla sojoji da ‘yan sanda 36. ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Wasu Al’ummomi Suke Kare Kansu Daga Ambaliyar Ruwa

NAJERIYA A YAU: Yadda Wasu Al’ummomi Suke Kare Kansu Daga Ambaliyar Ruwa

Tun kafin damina ta yi nisa, wasu alummomi sun fito da hanyoyin da za su magancewa kansu matsalar ambaliyan ruwa. ...

EFCC ta kama shugaban Hukumar Makamashi kan badaƙalar Naira biliyan 500

EFCC ta kama shugaban Hukumar Makamashi kan badaƙalar Naira biliyan 500

An naɗa Mustapha Abdullahi Shugaban ECN bayan ya shafe fiye fa shekaru 10 yana aiki a Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur NUPRC. ...

HOTUNA: Gobara ta ƙone babban ɗakin karatu na Kwalejin Fasaha ta Kano

HOTUNA: Gobara ta ƙone babban ɗakin karatu na Kwalejin Fasaha ta Kano

An bayyana gobarar a matsayin babban koma baya ga ilimi da bincike a makarantar. ...

Hedikwatar Tsaro ta musanta kashe fararen hula a harin Zamfara

Hedikwatar Tsaro ta musanta kashe fararen hula a harin Zamfara

Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam, Amnesty International, ita ma ta yi iƙirarin cewa sama da mutum 100 ne suka mutu. ...