Headlines

Mutum 15 sun mutu bayan jiragen kasa sun yi karo a Indiya

Mutum 15 sun mutu bayan jiragen kasa sun yi karo a Indiya

Lamarin ne na baya-bayan nan da ya afku a layin dogo na Indiya, wanda ke daukar miliyoyin fasinjoji a kowace rana. ...

Saudiyya ta kayyade wa alhazai lokacin jifa saboda tsananin zafi

Saudiyya ta kayyade wa alhazai lokacin jifa saboda tsananin zafi

An ba da wannan umarnin ne sakamakon tsananin zafi da ake tunanin ya yi ajalin wasu alhazai a ranar Lahadi ...

Abincin N4bn muke ciyar da dalibai —Gwamnatin Kaduna

Abincin N4bn muke ciyar da dalibai —Gwamnatin Kaduna

Gwamnatin Kaduna ta yi ikirarin kashe Naira biliyan hudu wajen ciyar da daliban makarantun kwana a duk shekara. ...

An daure jami’an EFCC na bogi shekaru 30

An daure jami’an EFCC na bogi shekaru 30

An kama su a  lokacin da suka je aiwatar da umarnin kotun bogi ...

An kashe mutane 5 a rikicin gidan giya a Taraba

An kashe mutane 5 a rikicin gidan giya a Taraba

Rikicin gidan giyar ya rikide zuwa na kabilanci tsakanin kabilun Fulani da Tiv a Karamar Hukumar Bali da ke jihar. ...