Headlines

Ka da a ɗora wa Tinubu laifin rikicin da ke faruwa a PDP — Fayose

Ka da a ɗora wa Tinubu laifin rikicin da ke faruwa a PDP — Fayose

Tsohon gwamnan ya ce PDP ce ta haddasa wa kanta rikice-rikecen da ta ke fama da su a yanzu. ...

Kotu ta daure kocin kwallon kafa a Kano shekara 8 saboda aikata luwadi

Kotu ta daure kocin kwallon kafa a Kano shekara 8 saboda aikata luwadi

Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wani kocin ƙungiyar ƙwallon ƙafa, hukuncin zaman gidan yari na shekara takwas ba tare da zaɓin biyan tara ba, kan ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Cire Darasin Lissafi Zai Taimakawa Dalibai Shiga Jami’a

NAJERIYA A YAU: Yadda Cire Darasin Lissafi Zai Taimakawa Dalibai Shiga Jami’a

Cire darasin Lissafi daga jerin wajibcin da ake buƙata domin samun shiga manyan makarantu ya samu karɓuwa daga wasu ɓangarori na dalibai da malamai. W ...

Tinubu na ƙoƙarin mayar da Najeriya mai jam’iyya ɗaya — ADC

Tinubu na ƙoƙarin mayar da Najeriya mai jam’iyya ɗaya — ADC

ADC ta ce zaɓen 2027 zai kasance tsakanin Tinubu da ‘yan gwagwarmayar ceto Najeriya. ...

Gwamna Inuwa ya naɗa sabbin shugabanni a ma’aikatar lafiya ta Gombe

Gwamna Inuwa ya naɗa sabbin shugabanni a ma’aikatar lafiya ta Gombe

Gwamnan ya fatan waɗanda aka yi wa naɗin za su kawo ci gaba a harkar kiwon lafiya a jihar. ...