Headlines

Majalisar Dattawa za ta tantance Amupitan a ranar Alhamis

Majalisar Dattawa za ta tantance Amupitan a ranar Alhamis

A makon da gabata ne Tinubu ya aike wa Majalisar Dattawa sunan Amupitan don tantance shi. ...

Ba za mu yi sulhu da ’yan bindiga ba sai sun yi tuba na gaskiya — Radda

Ba za mu yi sulhu da ’yan bindiga ba sai sun yi tuba na gaskiya — Radda

Radda ya karyata rahotannin da ke cewa gwamnatinsa na tattaunawa da ’yan bindiga don yin sulhu. ...

Gwamna Buni ya ware N5.8bn don biyan haƙƙin tsoffin ma’aikata a Yobe

Gwamna Buni ya ware N5.8bn don biyan haƙƙin tsoffin ma’aikata a Yobe

Gwamnatin ta ce tana ƙoƙarin inganta rayuwar ma’aikatanta. ...

Hauhawar farashi ya sauka zuwa kashi 18.02 a watan Satumba — NBS

Hauhawar farashi ya sauka zuwa kashi 18.02 a watan Satumba — NBS

A cewar rahoton hukumar farashin kayan abinci ya ragu da kashi 1.57, idan aka kwatanta da watan da ya gabata. ...

Dalilin da ya sa na bar tafiyar Kwankwasiyya – Farouk Lawan

Dalilin da ya sa na bar tafiyar Kwankwasiyya – Farouk Lawan

Ya bayyana cewa ya bar tafiyar Kwankwasiyya ne saboda jagorancinta ya yi watsi da shi lokacin da ya fi bukatrsu. ...